Haber Giriş:
‘Yan yawon bude ido sun yi maraba da dusar kankara a Turkiyya

Dubban ‘yan yawon bude ido a yankin Cappadocia dake kasar Turkiyya sun bayyana farin cikinsu ganin yadda dusar kankarar ta kawata yankin
Dubban ‘yan yawon bude ido a yankin Cappadocia dake kasar Turkiyya sun bayyana farin cikinsu ganin yadda dusar kankarar ta kawata yankin.
Cappadocia dai guri ne dake yankin Nevsehir a tsakiyar Anaoliya dake kasar Turkiyya wanda ke kuma cikin kundin tarihin hukumar UNESCO.
Ganin yadda dusar kankarar ta zuba da lullube gurare suka koma fari fallau, ya sanya wasu ‘yan yawon bude idon na bay...
-
25.02.2021
-
25.02.2021