Haber Giriş:
'Yan ta'addar YPG/PKK sun jikkata fararen hula 3 a Afrin

Daga yankin Tel Rifat na Siriya da 'yan ta'addar a ware na YPG/PKK suka mamaya, an harba makami mai linzami zuwa yankin Meryemin da ke yammacin Afrin da aka kori 'yan ta'adda daga ciki a yayin Farmakan Reshen Zaitin.

An bayyana cewa, makami mai linzamin ya fada kan wata mota tare da jikkata fararen hula 3.
'Yan ta'addar YPG/PKK da aka kora daga Afrin a karkashin Farmakan Reshen Zaitin, na...
-
19.04.2021