Haber Giriş:
'Yan ta'addar YPG/ PKK sun bude wuta kan matasa a Qamishli

Akalla mutum daya ya ji rauni sakamakon kungiyar ta'adda ta aware ta YPG/PKK da ta bude wuta kan wasu gungun matasa da ke gujewa dokar tilasta musu shiga kungiyar a yankunan da ta mamaye a arewa maso gabashin Siriya.

A lardunan Deir ez-Zur da Hasakah, inda larabawa ke da yawa, YPG/PKK na tilasta wa mutane shiga kungiyar.
YPG/PKK ta kame matasa kusan 15 a tsakiyar gundumar Qamishli na Hasa...
-
22.01.2021