Haber Giriş:
'Yan ta'addar Daesh sun kashe mayakan Hashdi Sha'abi 'yan shi'a 12 a Iraki
Sojoji 12 da suka hada da kwamandansu 1 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Daesh suka kai kan mayakan Hashdi Sha'abi 'yan Shi'a da ke jihar Salahaddin ta kasar Iraki.
Sojoji 12 da suka hada da kwamandansu 1 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Daesh suka kai kan mayakan Hashdi Sha'abi 'yan Shi'a da ke jihar Salahaddin ta kasar Iraki.
Labaran da aka fitar daga jaridun Iraki sun ce, 'yan ta'addar Daesh sun kaiwa sansanin Hashdi Sha'abi na 22 hari a gabashin Salahaddin.
Sakamakon harin an kashe sojoji 12 da suka hada da kwamandan Hashdi Sha...
-
08.03.2021
-
08.03.2021