Haber Giriş:
Yahudawa masu tsattsauran ra'ayi sun kai farmaki Masallacin Aksa

Yahudawa masu tsattsauran ra'ayi da suka samu rakiyar 'yan sandan Isra'ila sun kai farmaki cikin Masallacin Aksa mai girma da ke Tsohon Garin Kudus.
Yahudawa masu tsattsauran ra'ayi da suka samu rakiyar 'yan sandan Isra'ila sun kai farmaki cikin Masallacin Aksa mai girma da ke Tsohon Garin Kudus.
Kamfanin dillancin labarai na Falasdin ya shaida cewa, rubutacciyar sanarwar da ta fito daga Asusun Kula da Kudus na Musulunci ta bayyana yadda 'yan sanda suka yi rakiya ga Yahudawa masu tsattsauran ra'ayi wajen kai hari Masallacin Aksa.
Yahu...
-
25.01.2021