Haber Giriş:
Yabo daga jakadan Ostreliya ga tsarin kiwon lafiyar Turkiyya

Jakadan Ostreliya a Ankara, Marc Innes-Brown ya gode wa tawagar Asibitin Jami'ar Ankara inda ya kasance saboda duba lafiyarsa na yau da kullum.
Jakadan Ostreliya a Ankara, Marc Innes-Brown ya gode wa tawagar Asibitin Jami'ar Ankara inda ya kasance saboda duba lafiyarsa na yau da kullum.
Jakada Innes-Brown ya yada wata sako a shafinsa na Twitter inda ya ce,
"Ina yi wa Dakta Akyurek da tawagar Asibitin Jami'ar Ankara da suka bani mamaki bisa kyakkyawar kulawar da suka gudanar godiya. Turkiyya na da kwararrun ma'aikatan kiwon lafiya...
-
23.01.2021