Haber Giriş:
WHO ta yabawa Turkiyya

Daraktan Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya (WHO) na Turai Dakta Hans Kluge ya yabi Turkiyya.
Daraktan Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya (WHO) na Turai Dakta Hans Kluge ya yabi Turkiyya.
Sanarwar da Ma'aikatar Lafiya ta Turkiyya ta fitar ta ce, Minista Fahrettin Koca ya tattauna da Kluge ta hanyar sadarwar bidiyo.
A ganawar an tabo batutuwan karuwar kamuwa da Corona a Turai, sauyawar cutar da kuma halin da ake ciki a Turkiyya.
Kluge ya shaida cewar, yana taya Turkiyya murna bisa...
-
17.01.2021
-
17.01.2021