Haber Giriş:
WHO ta aika da alluran riga-kafin Corona ga kasashen Afirka 44

A karkashin shirin ta na samar da alluran riga-kafin Corona (Covid-19) ga kasashe matalauta, Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya (WHO) ta aika da alluran riga-kafin cutar zuwa kasashen Afirka 44.
A karkashin shirin ta na samar da alluran riga-kafin Corona (Covid-19) ga kasashe matalauta, Hukumar Kula da Lafiya ta Duniya (WHO) ta aika da alluran riga-kafin cutar zuwa kasashen Afirka 44.
Sanarwar da aka fitar ta shafin Twitter na Ofishin Hukumar a yankin Afirka ta ce, ya zuwa yanzu an kai allurai miliyan 7,7 zuwa yankunan da su ke da hstari sosai.
Sanarwar ta ce, "A karkashin shirin...