Haber Giriş:
Turkiyya za ta tabbatar da an yiwa kowa allurar riga-kafin Korona

Kakakin jam’iyyar AK Parti mai mulkin kasar Turkiyya ya bayyana cewa za’a yiwa kowa allurar riga-kafin COVID-19 bisa tsarin da aka bayyana a fadin kasar
Kakakin jam’iyyar AK Parti mai mulkin kasar Turkiyya ya bayyana cewa za’a yiwa kowa allurar riga-kafin COVID-19 bisa tsarin da aka bayyana a fadin kasar.
Kakakin jam’iyyar Omar Celik ya bayyana cewa a halin yanzu dai an fara yin allurar riga-kafin a fadin kasar.
Ya kara da cewa za’a ci gaba da tsarin yadda za’a yiwa kowa ba tare da wata matsala ba.
Celik ya kara da cewa da yardan Alla...
-
25.02.2021
-
25.02.2021