Haber Giriş:
Turkiyya ta yi kira ga Amurka kan lamurkan da ke afkuwa

Turkiyya ta ba da rahoton cewa tana bin lamurkan cikin gida da ke afkuwa a Amurka bayan zaɓen shugaban ƙasa da matukar damuwa.
Turkiyya ta ba da rahoton cewa tana bin lamurkan cikin gida da ke afkuwa a Amurka bayan zaɓen shugaban ƙasa da matukar damuwa.
A cikin sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta fitar, an bayyana cewar ana bin abubuwan da ke faruwa a cikin Amurka, da suka hada da ƙoƙarin mamaye ginin Majalisa da masu zanga-zangar suka yi jiya da matukar damuwa.
Sanarwar ta kara da cewa "Muna ga...
-
18.01.2021