Haber Giriş:
Turkiyya ta harba tauraron dan adam Turksat 5A zuwa sama

An harba tauraron dan adam na Turkiyya Turksat 5A da misalin karfe 05.15 agogon Turkiyya, a sansanin Cape Canaveral da ke jihar Florida ta Amurka.
An harba tauraron dan adam na Turkiyya Turksat 5A da misalin karfe 05.15 agogon Turkiyya, a sansanin Cape Canaveral da ke jihar Florida ta Amurka.
An harba tauraron na Turkiyya na zamani Turksat 5A da kumbon Falcon 9 na kamfanin SpaceX da ke Amurka.
Sakamakon munin yanayi, an harba tauraron da misalin karfe 05.15, kusan awa daya bayan lokacin da aka tsara harba shi na 04.28.
Ministan S...