Haber Giriş:
Turkiyya ta bayyana damuwarta game da halin da ake ciki a Somaliya
Turkiyya ta bayyana cewa, ta damu matuka game da sabanin da aka samu kan gudanar da zabe a Somaliya.
Turkiyya ta bayyana cewa, ta damu matuka game da sabanin da aka samu kan gudanar da zabe a Somaliya.
Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta fitar da sanarwa inda ta ce,
"Mun damu matuka game da halin da aka shiga a Somaliya sakamakon sabanin da aka samu kan batun gudanar da zabe."
Sanarwar ta yi kira ga dukkan bangarori da su yi aiki da hankali tare da nisantar duk wani abu da zai janyo...
-
25.02.2021