Haber Giriş:
Turkiyya ta aike da sakon ta'aziyya ga Nijar

Turkiyya ta aike da sakon ta'aziyya ga Jamhuriyar Nijar sakamakon mutuwar mutanen 7 da ke cikin motar Hukumar Zabe da ta taka bam.
Turkiyya ta aike da sakon ta'aziyya ga Jamhuriyar Nijar sakamakon mutuwar mutanen 7 da ke cikin motar Hukumar Zabe da ta taka bam.
Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta fitar da rubutacciyar sanarwa cewa, Turkiyya ta yi bakin ciki game da samun labarin mutuwar ma'aikatan hukumar zabe su 7 a lokacin da motar da suke ciki ta taka bam a yankin Tillaberi a yayin aikin zagaye na 2 na zaben Shugab...