Haber Giriş:
Turkiyya ta aike da sakon jaje ga Kamaru

Turkiyya ta aike da sakon jaje da ta'aziyya ga Kamaru sakamakon mummunan hatsarin motar da ya afku a garin Dschang tare da yin ajalin mutane da dama.
Turkiyya ta aike da sakon jaje da ta'aziyya ga Kamaru sakamakon mummunan hatsarin motar da ya afku a garin Dschang tare da yin ajalin mutane da dama.
Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta sanar da cewa, sun yi bakin cikin samun labarin mutuwar mutane 53 a ranar 27 ga Janairu.
Sanarwar ta ce "Muna jin radadin da jama'ar Kamaru suke ji sakamakon wannan ibtila'i. Muna Addu'ar samun jin kai g...