Haber Giriş:
Trump ya shiga tsaka mai wuya
Bayan kamfanunnukan Facebook da Twitter, Youtube ma ya rufe shafin Shugaban Kasar Amurka Donald Trump sakamakon abubuwan da suka faru a majalisar dokokin Amurka.
Bayan kamfanunnukan Facebook da Twitter, Youtube ma ya rufe shafin Shugaban Kasar Amurka Donald Trump sakamakon abubuwan da suka faru a majalisar dokokin Amurka.
Shafin Youtube na Trump na da mabiya miliyan 2,77.
Matakin da shafin ya dauka ya hana Trump saka wani abu har na da kwanaki 7 masu zuwa.
Kamfanunnukan sada zumunta na Facebook da Twitter ma sun rufe shafin Trump.
-
17.01.2021