Haber Giriş:
Trump ya bude ofishin Tsohon Shugaban Kasa

Donald Trump da ya mika mulkin Amurka ga Joe Biden, ya sanar da bude ofishin tsohon shugaban kasa a jihar Florida.
Donald Trump da ya mika mulkin Amurka ga Joe Biden, ya sanar da bude ofishin "Tsohon Shugaban Kasa" a jihar Florida.
Sanarwar da Trump ya fitar game da batun ya bayyana cewa "Tsohon Ofishin Shugaban Kasa" zai yi aiyukan kula da rubuce-rubuce da zantawa da manema labarai na Trump.
Sanarwar ta kara da cewa, "Shugaba Trump zai ci gaba da zama mai nasara a wajen Amurkawa".
A ranar 20 ga wa...
-
08.03.2021