Haber Giriş:
Taron manema labarai tare da Erdogan da Edi Rama

Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewar suna shirin daukar hadin kan tattalin arziki da Albaniya zuwa wani sabon mataki.
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewar suna shirin daukar hadin kan tattalin arziki da Albaniya zuwa wani sabon mataki.
Shugaba Erdogan ya yi magana a wani taron manema labarai tare da Firaministan Albaniya Edi Rama, wanda ke Ankara babban birnin kasar, bayan tattaunawar da suka yi da juna da wakilai.
Erdogan ya bayyana cewar suna shirin kara saka hannun jari a aiyukan ...
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021