Haber Giriş:
Tarayyar Turai da China sun amince kan yarjejeniyar saka hannun jari

An cimma yarjejeniyar saka hannun jari a tattaunawar tsakanin Tarayyar Turai (EU) da China da aka fara tun shekarar 2014.
An cimma yarjejeniyar saka hannun jari a tattaunawar tsakanin Tarayyar Turai (EU) da China da aka fara tun shekarar 2014.
Shugabar Hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen, Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Charles Michel, Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel, Shugaban Faransa Emmanuel Macron da Shugaban China Xi Jinping sun gudanar da "Taron Shugabannin EU da China" ta hanyar sadarwa t...
-
28.01.2021