Haber Giriş:
Tangardan alaƙar Turkiyya da Amurka

Maso sauraronmu barkammu da wannan lokaci a cikin wani sabon shirinmu na sharhin al’amurran yau da kullum
Maso sauraronmu barkammu da wannan lokaci a cikin wani sabon shirinmu na sharhin al’amurran yau da kullum.
A yau mun sake kasancewa tare da Ferfesa Murat Yesiltas akan maudu'in dake sharhi akan dangantakar Turkiyya da Amurka.
Akwai muhimman abubuwa guda hudu game da hudan Turkiyya da Amurka. Idan ba a wareware wadanan abubuwan ba , da wuya huldan kasashen biyu ta yi wata tasiri. Daga ciki...
-
25.02.2021