Haber Giriş:
Sojojin Turkiyya 2 sun yi Shahada a Siriya

Sojojin Turkiyya 2 sun yi Shahada a yankin Farmakan Reshen Zaitin da ke arewacin Siriya.
Sojojin Turkiyya 2 sun yi Shahada a yankin Farmakan Reshen Zaitin da ke arewacin Siriya.
Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta ce,
"Sojojinmu 2 sun Shahada sakamakon harin da 'yan ta'addar PKK/YPG suka kai a yankin Farmakan Reshen Zaitin."
Sanarwar ta bayyana ana ci gaba da ruwan wuta a matsugunan 'yan ta'addar da ke yankin, an kuma kashe 'yan ta'adda 3.
A tsaka...
-
13.04.2021
-
12.04.2021