Haber Giriş:
Shugabannin duniya sun bayyana damuwa akan abubuwan da suka faru a Amurka

Shugabanin kasashe da dama a fadin duniya sun bayyana damuwa da mamaki akan farmakin da magoya bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump suka kai a fadar majalisar kasar yayinda ake zaman tabbatar da Joe Biden a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar
Shugabanin kasashe da dama a fadin duniya sun bayyana damuwa da mamaki akan farmakin da magoya bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump suka kai a fadar majalisar kasar yayinda ake zaman tabbatar da Joe Biden a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar.
Babban sakataren NATO, Jens Stoltenberg ya yada a Twitter da cewa abinda muke gani a Washington abin mamaki ne, dole ne dai a amince da s...