Haber Giriş:
Shugaban Majalisar Gudanarwa ta Libiya na ziyara a Masar

Bayan ziyartar Faransa, Shugaban Majalisar Gudanarwa ta Libiya Muhammad Al-Manfi na ziyara a Alkahira Babban Birnin Masar.
Bayan ziyartar Faransa, Shugaban Majalisar Gudanarwa ta Libiya Muhammad Al-Manfi na ziyara a Alkahira Babban Birnin Masar.
Masar ce kasar waje ta biyu da Al-Manfi ya ziyarta.
Sanarwar da aka fitar daga Sashen Sadarwa na Majalisar ta ce, Manfi, mataimakinsa Abdullah Al-Lafi da 'yan tawagarsu sun ziyarci Alkahira.
Sanarwar ta ce, an kai ziyarar a karkashin alaka mai tarihi da ta hada kas...
-
20.04.2021
-
19.04.2021