Haber Giriş:
Shugaba Erdogan ya tattauna da Sarkin Katar

Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya tattauna da Sarkin Katar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Sani ta wayar tarho.
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya tattauna da Sarkin Katar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Sani ta wayar tarho.
A cewar wata sanarwa da Sashen Sadarwa na Fadar Shugaban Kasar Turkiyya ta fitar, an tattauna kan matakan da Turkiyya da Katar suka dauka don inganta alakar su da kuma kimanta batutuwan yankin a taron.