Haber Giriş:
Shugaba Erdogan na ci gaba da habaka harkokin wasanni a Turkiyya

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya fitar da hotuna da bidiyon yadda ya buga penalty a filin wasa na Goztepe Gursel Aksel da ke garin Izmir.
Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya fitar da hotuna da bidiyon yadda ya buga penalty a filin wasa na Goztepe Gursel Aksel da ke garin Izmir.
A karkashin ziyarar da Shugaba Erdogan ya kai Izmir, ya zaga filin wasan da ya bude ta hanyar sadarwar bidiyo a watannin baya.
Erdogan ya buga penalty inda dan majalisar wakilan Turkiyya mai wakiltar Izmir karkashin jam'iyyar AKP Alpay Oz...
-
06.03.2021