Haber Giriş:
Sama da mutane miliyan biyu da rabi ne suka warke daga Corona a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 71 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 71 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 28,603 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 125,716 gwaji inda aka samu 9,193 na dauke da cutar, kuma 621 na da alamun rashin l...