Haber Giriş:
Rikicin siyasa: An saka dokar hana fita waje a Amurka
Sakamakon hayaniyar da ta barke a birnin Washington na Amurka, an saka dokar hana fita waje tun daga karfe 18.00 na yammacin Larabar nan.
Sakamakon hayaniyar da ta barke a birnin Washington na Amurka, an saka dokar hana fita waje tun daga karfe 18.00 na yammacin Larabar nan.
Wasu daga cikin masu zanga-zangar nuna goyon baya ga Trump sun haura shingayen 'yan sanda tare da shiga cikin ginin majalisar dokokin Amurka.
Sakamakon haka aka dakatar da zaman da ake yi don amincewa da Joe Biden a matsayin zababben Shugaban kasa, sann...
-
22.01.2021