Haber Giriş:
Rana irin ta yau 31.12.2020

Muhimman abubuwan da suka faru a rana irin wannan.
A ranar 31 ga watan Disamban shekarar 1609 aka fara gina Masallacin Sultan Ahmet na Istanbul. Mai aikin ginin Sedefkar Mehmet Aga ya kammala ginin a cikin shekaru 8.
A ranar 31 ga watan Disamban shekarar 1879 wani mai kere-kere dan kasar Amurka, Thomas Edison ya gabatar da kwan lantarki ga jama'a a karon farko, kuma aka haskaka titunan birnin Pennsylvania da fitilun lantarki.
A ranar 31 g...
-
28.01.2021