Haber Giriş:
Putin. Aliyev da Pashiyan zasu yi zama na musamman a Moscow gobe

Shugaban kasar rasha Vladimir Putin, da shuagaban kasar Azabaijan Ilham Aliyev da na Armeniya Nikol Pashiyan zasu tattauna a birnin Moscow gobe
Shugaban kasar rasha Vladimir Putin, da shuagaban kasar Azabaijan Ilham Aliyev da na Armeniya Nikol Pashiyan zasu tattauna a birnin Moscow gobe.
Kamar yadda fadar gwamnatin Rasha ta sanar sanadiyar shiga tsakanin Putin a ranar 11 ga watan Janairu 2021 da halartar Putin din shugabanin uku da suka hada da Aliyev da Pashinyan zasu tattauna gobe a Moscow.
A taron za'a tatttauna akan lamrin Na...