Haber Giriş:
Ozil ya isa Istanbul

Zakaran kwallon kafa a duniya Mesut Ozil da magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Fenerbahce su ke ta jira, ya samu damar isa birnin Istanbul.
Zakaran kwallon kafa a duniya Mesut Ozil da magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Fenerbahce su ke ta jira, ya samu damar isa birnin Istanbul.
Jirgin sama na musamman da ya dakko dan wasan Baturke dan kasar Jamus ya sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Istanbul.
A jawabin da Ozil ya yi wa manema labarai ya bayyana cewa,
"Ina matukar zumudi, saboda a koyaushe na kasance mai goy...
-
07.03.2021