Haber Giriş:
Mutane dubu 30 na bukatar taimakon gaggawa a Mozambik

Mutane kimanin dubu 30 ne ke bukatar taimakon jin kai sakamakon hare-haren da kungiyar ta'adda ta Ansarul Sunnah ta ke kai wa a kasar Mozambik da ke Kudancin Afirka.
Mutane kimanin dubu 30 ne ke bukatar taimakon jin kai sakamakon hare-haren da kungiyar ta'adda ta Ansarul Sunnah ta ke kai wa a kasar Mozambik da ke Kudancin Afirka.
Labaran da jaridun kasar suka fitar sun rawaito Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa da Magance Annoba ta Mozambik na cewa, kusan mutane dubu 9 daga cikin dubu 40 da ke zaune a yankin Palma ne suka yi gudun hijira zuwa yankunan Pemba...
-
18.04.2021