Haber Giriş:
Mutane da dama sun mutu sakamakon fashewar bam a filin jiragen saman Yaman
Rahotannin farko sun bayyana cewa, a kalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu sakamakon fashewar wasu abubuwa a filin tashi da saukar jiragen saman garin Aden na Yaman.
Rahotannin farko sun bayyana cewa, a kalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu sakamakon fashewar wasu abubuwa a filin tashi da saukar jiragen saman garin Aden na Yaman.
Fashewar ta afku a bangaren zaman fasinjoji na filin jirgin saman Aden a lokacin da sabbin mambobin majalisar zartarwar kasar suke shiga Yaman.
Labaran da aka fitar a tashar Al Arabiyya da ke Saudiyya na cewa, jim kadan baya...
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021