Haber Giriş:
Mutane 48 ne suka mutu sakamakon hatsarin jirgin kasa a Taiwan

Mutane 48 sun rasa rayukansu wasu 118 sun jikkata sakamakon hatsarin jirgin kasa a yankin Hualien na kasar Taiwan.
Mutane 48 sun rasa rayukansu wasu 118 sun jikkata sakamakon hatsarin jirgin kasa a yankin Hualien na kasar Taiwan.
Bayanan da jaridun Taiwan suka rawaito daga Ma'aikatar Sufuri na cewa, jirgin kasan mai tarago 8 kuma dauke da mutane kusan 350 ya sauka daga layin dogo a lokacin da ya shiga wata hanyar karkashin kasa.
Tarago na 4 da na 5 na jirgin sun samu babbar matsala, an kuma tura ma'ai...