Haber Giriş:
Mutane 42 cutar zazzabin lassa ta yi ajali a Najeriya

Mutane 42 ne suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar zazzabin Lassa da ake dauka daga bera da dangoginsa.
Mutane 42 ne suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar zazzabin Lassa da ake dauka daga bera da dangoginsa.
Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta shaida cewa, karin mutane 6 sun mutu sakamakon kamuwa da cutar da ake dauka daga beraye.
Rasuwar mutanen 6 ya kawo adadin wadanda suka mutu daga watan Janairu zuwa yau ya tashi zuwa mutum 42.
A wannan lokaci kuma, cutar ta kama ...