Haber Giriş:
Mutane 38 guguwa da dusar kankara suka yi ajali a Japan

Ya zuwa yanzu mutane 38 ne suka rasa rayukansu sakamakon guguwa da dusar kankara da suka zuba a Japan.
Ya zuwa yanzu mutane 38 ne suka rasa rayukansu sakamakon guguwa da dusar kankara da suka zuba a Japan.
Karin mutane 8 sun sake mutuwa yayinda wasu 270 a garuruwan Niigata, Toyama,Ishikawa, Fukui da Gifu da ke Japan sakamakon guguwa da zubar dusar kankarar.
Hakan ya kawo adadin wadanda suka mutu zuwa mutane 38.
Sakamakon rashin kyawun yanayi an dakatar da safarar jiragen sama da dama.
...