Haber Giriş:
Murar tsuntsaye ta bulla a Faransa

An bayyana za a kashe kaji da tsuntsaye dubu 600 a kudu maso-yammacin Faransa sakamakon bullar murar tsuntsaye.
An bayyana za a kashe kaji da tsuntsaye dubu 600 a kudu maso-yammacin Faransa sakamakon bullar murar tsuntsaye.
Ma'aikatar Noma da Kiwo ta sanar da cewa, ya zuwa yanzu an kashe sama da tsuntsaye dubu 200 a yankin.
A shekarar da ta gabata an kashe tsuntsaye dubunnan daruruwan tsuntsaye a Faransa sakamakon bullar murar tsuntsayen.
Ma'aikatar ta sanar da cewar, daga 1 ga Janairu cutar mur...
-
22.01.2021