Haber Giriş:
Ministan harkokin wajen Jamus zai ziyarci Turkiyya

Ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas zai ziyarci Turkiyya a ranar Litini 18 ga watan Janairu
Ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas zai ziyarci Turkiyya a ranar Litini 18 ga watan Janairu.
Ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya ce ta sanar da cewa, ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas zai ziyarci kasar Turkiyya.
A ziyarar da ministan zai kawo za'a tattauana akan dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma hulda tsakanin Turkiyya da Nahiyar Turai.
-
26.02.2021
-
26.02.2021