Haber Giriş:
Messi ya sake kafa tarihi
Lionel Messi ya sake kafa tarihi wajen jefa kwallaye da kuma kuzarin buga wasanni.
Lionel Messi ya sake kafa tarihi wajen jefa kwallaye da kuma kuzarin buga wasanni.
Dan wasan dan kasar Ajantina bayan buga wasa da Real Sociedad ya zarje Xavi inda ya zama dan wasan da ya fi kowanne saka riga a Barcelona.
Messi ya samu nasarar zama dan wasan da ya saka rigar Barcelona sau 768. Messi mai shekaru 34 da haihuwa ya dauki tsawon kakar wasanni 15 yana buga kwallo ba tare da sas...