Haber Giriş:
Mataimakin shugaban kasar Turkiyya ya halarci rantsar da sabon shugaban kasar Nijer

Mataimakin shugaban kasar Turkiyya Fuat Oktay ya halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Nijer Mohamed Bazoum
Mataimakin shugaban kasar Turkiyya Fuat Oktay ya halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Nijer Mohamed Bazoum.
Oktay ya gana da sabon shugaban kasar jin kadan bayan rantsar dashi inda suka tattauna akan bude sabon shafin dangantaka tsakanin Turkiyya da Nijer.
Daga bisani kuma Oktay ya gana da mataimakin shugaban Sudan Mohammed Hamdan Dagalo daga bisani kuma ya gana da shugaban majal...
-
13.04.2021
-
12.04.2021