Haber Giriş:
Masar ta fara kwace kadarorin mambobin kungiyar 'Yan uwa Musulmi

Kotu a Masar ta yanke hukuncin kwace kadarorin mambobin kungiyar 'Yan uwa Musulmi su 89 tare da mayar da su mallakin gwamnati.
Kotu a Masar ta yanke hukuncin kwace kadarorin mambobin kungiyar 'Yan uwa Musulmi su 89 tare da mayar da su mallakin gwamnati.
Labaran da jaridar Al-Akhbar Al-Yaum mai alaka da gwamnati ta fitar na cewa, kotun Alkahira ta yanke hukuncin karar da wata hukuma ta kai na neman a kwace dukiyoyin mambobin 'Yan uwa Musulmi.
Kotun ta yanke hukuncin a kwace kadarorin Shugabannin kungiyar su 89 da ...
-
25.02.2021
-
25.02.2021