Haber Giriş:
Manyan labaran wasu kasashen waje 14.01.2021

Manyan labaran wasu kasashen waje 14.01.2021
Daily Trust: Jihohin Zamfara, Imo da Rivers ba su ci jarrabawar gwamnatin Tarayya kan tsantseni da gaskiyar sarrafa kudade ba.
Daily Nigerian: An fara sayar da tikitin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna ta yanar gizo.
Leadership: Gwamnonin Arewacin Najeriya sun yi gargadi kan yada jita-jita game da riga-kafin cutar Corona.
Le Monde: An fara bincikar Ministan Shari’a na Faransa bisa ...
-
26.01.2021