Haber Giriş:
Manyan labaran wasu kasashen waje 13.01.2021

Manyan labaran wasu kasashen waje 13.01.2021.
DailyTrust: Duk da gaggawar da ake da ita na samun riga-kafin Corona, gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ware Naira biliyan 5,8 ga hukumomin kula da riga-kafi na kasar.
Daily Nigerian: 'Yan bindiga sun kashe sojoji 6 a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Leadership: Jami'an Tsaro na Farin Kaya na Najeriya sun gano wani yunkuri da ake da shi na janyo rikicin Addini a kasar.
Deutsche...