Haber Giriş:
Manyan labaran wasu kasashen waje 07.01.2021

Manyan labaran wasu kasashen waje 07.01.2021.
Daily Nigerian: ‘Yan bindiga sun kashe dan sanda 1 tare da yin garkuwa da mutane 5 a jihar Niger da ke arewa ta tsakiyar Najeriya.
Daily Trust: Gwamnan jihar Niger Abubakar Sani Bello ya shaida cewar, ba zai taba yin wata tattaunawar sulhu da ‘yan bindiga ba.
Leadership: Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce, kasashen Larabawa ba sa nuna wata damuwarsu game da ‘yan ta’addar Boko ...
-
17.01.2021
-
17.01.2021
-
17.01.2021