Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun Turkiyya 27.01.2021

Manyan labaran wasu jaridun Turkiyya 27.01.2021
Yeni Safak: Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi jawabi a wajen bukin da aka gudanar a fadarsa kan aiyukan zamantakewa inda ya ce "A kasashen da suka fi ci gaba akwai rikicin riga-kafi. Amma mu muna ci gaba da kawo alluran ba tare da matsala ba. A karon farko allurai miliyan 50 ne za su iso kasarmu.
Haberturk: An fara aiki da shirin Yaki a Corona na Kasa wanda Ma'aikatar L...