Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun Turkiyya 21.01.2021

Manyan labaran wasu jaridun Turkiyya 21.01.2021.
Haber Turk: Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a wajen Bukin Bayar da Kyaututtukan Musamman na Ma'aikatar Raya Al'adu da Yawon Bude Ido na 2019-2020 ya bayyana cewa, "Duk al'uma da jama'ar da ba sa karshe yarensu, duk al'umar da ba ta habaka yarenta, to za ta zama kamar bishiyar da jijiyarta ta rufe ne iska ta yi tafiyar ruwa da ita."
Yeni Safak: Ana ci gaba da aiyuka cikin sa...
-
03.03.2021