Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun Turkiyya 14.01.2021

Manyan labaran wasu jaridun Turkiyya 14.01.2021.
Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyan cewa, za su tabbatar da komai suna samar da shi a cikin kasar yadda ya kamata. A jawabin da Shugaba Erdogan ya yi a wajen bayar da kyaututtukan Kungiyar Masu Gidajen Rediyo da Talabijin da aka gudanar a fadarsa ya ce, nan da wani dan lokaci In sha Allahu za a samar da manhajojin aika sakonni na cikin gida.
Sabah: Ministan Harkokin W...
-
26.01.2021
-
26.01.2021