Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 27.01.2021

Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 27.01.2021.
Le Parisien: Mataimakin kocin kungiyar Basaksehir Pierre Webo da ya fuskanci nuna wariya a wasan da suka buga da PSG a watan da ya gabata ya bayyana rashin jin dadinsa game da yadda bai samu cikakken goyon bayan tsohon mai horar da 'yan wasan PSG Thomas Tuchel ba.
Le Monde: Tarayyar Turai ta gargadi kamfanunnukan da ke samar da alluran riga-kafin Corona kan su sauke nauyin da ke kawunansu.
...-
25.02.2021