Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 25.01.2021

Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 25.01.2021.
Daily Trust: Jaridar Daily Trust da ake bugawa a Najeriya na cewa duk da haramcin shigo da kaya, shinkafar kasashen waje ta cika kasuwannin Najeriya.
Daily Nigerian: Jaridar Daily Nigerian da ake bugawa a yanar gizo a Najeriya ta ce Gwamnatin Kaduna ta ba da umarnin sake bude manyan makarantu.
Vanguard: Jaridar Vanguard da ake bugawa a Najeriya na cewa ya zuwa yanzu mutane 121,566 cutar c...
-
08.03.2021
-
08.03.2021