Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 21.01.2021

Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 21.01.2021.
zdf.de: Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier ya bayyana gamsuarsa game da fara mulki da Joe Biden ya yi a Amurka.
Deutsche Welle: Za a hana kashe jariran kaji a Jamus.
Seddeutsche Zeitung: A Jamus za a wajabta saka takunkumi samfurin FFP2 a shaguna da ababan hawa na haya.
La Vanguardia: A kalla mutane 3 ne suka rasa rayukansu sakamakon fashewar wasu abubuwa a wani gida da ...
-
03.03.2021