Haber Giriş:
Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 17.02.2021

Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 17.02.2021.
Daily Trust: Jaridar Daily Trust da ake bugawa a Najeriya na cewa Tsohon Shugaban kasa kuma Shugaban Kwamitin Zaman Lafiya na Kasa (NOC), Janar Abdulsalami Abubakar ya yi gargadi game da rikice-rikicen da ke faruwa a kasar.
Daily Nigerian: Jaridar Daily Nigerian da ake bugawa a yanar gizo a Najeriya ta ce ‘yan bindiga sun afkawa Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati da ke Kagara a jihar Niger inda su...
-
08.03.2021
-
08.03.2021