Haber Giriş:
Mace ta farko kuma 'yar Najeriya ta zama shugabar WTO

Tsohuwar Ministar Kudi da Harkokin Waje ta Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala ta zama Shugabar Kungiyar Kasuwanci ta Duniya (WTO).
Tsohuwar Ministar Kudi da Harkokin Waje ta Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala ta zama Shugabar Kungiyar Kasuwanci ta Duniya (WTO).
Sanarwar da aka fitar daga WTO ta ce, a zaman da majalisar zartarwar Kungiyar ta gudanar na musamman an amince da Okonjo-Iweala a matsayin Darakta Janar ta Kungiyar.
Iweala ce mace ta farko kuma 'yar Afirka da ta zama Daraka Janar ta WTO, kuma za ta fara aiki a rana...